Bicoin

Batun kuɗin intanet na Bitcoin ya sake dawowa a tsakanin jama’a. Masu kutse na neman ha’intar jama’a a shafukan Tuwita da sauran shafukan sada zumunta, inda suke neman mutane su aika musu nau’in kuɗin ta hanyar amfani da shafukan manyan mutane.

Yayin da muka saba da amfani da kuɗin intanet wajen kashe su da kuma karɓar su, har yanzu wasu kuɗin intanet kamar Bitcoin na da sarƙaƙiya ga jama’a.

Ta hanyar yin tambaya da bayar da amsa, mun zanta da Dr William John Knottenbelt, Daraktan Cibiyar Bincike Kan Kudin Intanet na Kwalejin Imperial, domin ya taimaka mana wajen fahimtar kuɗin intanet na Bitcoin.

Mene ne Bitcoin, sannan ya ake amfani da shi?Source link

0 replies

Leave a Reply

Want to join the discussion?
Feel free to contribute!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *